iqna

IQNA

kasar bahrain
Ayatullah Sheikh Isa Qasim:
Qom (IQNA) A cikin wani sako da ya aike dangane da watan Muharram, jagoran 'yan Shi'a na Bahrain ya ce: Jihadin da Imam Husaini (AS) ya yi da kuma gyaran da ya tashi a kai shi ne jagora ga duk wani yunkuri na raya Ashura.
Lambar Labari: 3489539    Ranar Watsawa : 2023/07/26

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya Mazhabar Ahlul bait a Bahrain Ayatullah Isa Qasim a cikin wata sanarwa da ya fitar dangane da farkon watan Muharram, yayin da yake ishara da taken Muharram na bana a kasar Bahrain ya ce: Rayuwar Imam Hussaini da maganganunsa su ne hujja. muminai.
Lambar Labari: 3487611    Ranar Watsawa : 2022/07/30

Tehran (IQNA) kungiyoyin Falastinawa sun mayar da martani dangane da ziyarar ministan Isra'ila a kasar Bahrain
Lambar Labari: 3486377    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Tehran (IQNA) daruruwan malaman kasar Bahrain ne suka yi tir da ziyarar farko da ministan harkokin wajen Isra’ila ya kai a kasarsu.
Lambar Labari: 3486373    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen gwamnatin yahudawan Isra'ila ya isa kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3486368    Ranar Watsawa : 2021/09/30

Tehran (IQNA) shugaban mabiya mazhabar Ahlul bait (AS) a Bahrain ya bayyana kafuwar kawancen gwagwarmaya da cewa sakamako ne na juyin Imam Khomeini a Iran.
Lambar Labari: 3485984    Ranar Watsawa : 2021/06/04

Tehran (IQNA) masarautar mulkin kama karya ta kasar Bahrain ta kama adadi mai yawa na mutanen kasar da suka halarci tarukan juyayin arba’in a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3485270    Ranar Watsawa : 2020/10/12

Jami’an tsaro a kasar Bahrain sun kama wani malamin addini saboda nuna adawa da shirin gwanatin kasar na kulla hulda da sra’ila.
Lambar Labari: 3485221    Ranar Watsawa : 2020/09/27

Tehran (IQNA) Jaridar yahudawan Isra’ila ta Yedioth Ahronoth ta bayyana cewa, kulla alaka tsakanin Bahrain da Isra’ila, zai amfanar da Trump da Bin Salman.
Lambar Labari: 3485185    Ranar Watsawa : 2020/09/14

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Bahrain ta fitar da rahoto a jiya asabar da a ciki ta zargi mahukuntan kasar da take hakkin bil'adama
Lambar Labari: 3482801    Ranar Watsawa : 2018/07/01

Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakin bil-adama ta Amnesty International ta soki kasar Bahrain game da rashin aiki da alkawarin da ta dauka na mutunta hakin bil-adama.
Lambar Labari: 3481874    Ranar Watsawa : 2017/09/07

Bangaren kasa da kasa, Al'ummar kasar Bahrain na ci gaba da bayar da kariya ga babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim, a yunkurin da masarautar kama karya ta kasar ke yi na neman kame shi tun kimanin watannin biyar da suka gabata.
Lambar Labari: 3481062    Ranar Watsawa : 2016/12/23